YAKIN YAZO KARSHE INSHA ALLAH
アッラーの許しを得て戦争は終わるだろう
Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa an kammala cimma yarjejeniyar kawo karshen yaki da jamhuriyar Musulunci na Iran, sannan ya bada umarni Sojojin Amurka su janye daga toshewar da suka yiwa wani bangare na mashigin ruwan Hormuz
アメリカ合衆国大統領ドナルド・トランプは、イランのイスラム共和国との戦争終結に向けた合意が完了したと発表し、アメリカ軍にホルムズ海峡の一部封鎖を解除するよう命じた
Trump ya bawa dakarun Sojin ruwan Amurka umarni su janye gaba daya daga mashigin ruwan Iran, su bar manyan jiragen dakon kaya na ruwa su wuce ta Iran domin a man fetur ya wuce ya wadaci duniya
トランプはアメリカ海軍に対し、イランの水域
原文表示